GA WANI ABU AKAN MATAR SARKI… (3)

(III)Magance matsalar da mutane suke fuskanta. Ina tunanin babu bukatar sai munyi dogon lissafi, domin babu wani bangare na rayuwar mu da babu matsaloli masu yawa a cikin sa, kama daga kan abincin mu da ladiyar mu zuwa kayan more rayuwa. In takaita, ko bangaren makamashin girki muka dauka za mu ga cewa itace yayi …

GA WATA SHAWARA GA MASU NEMAN JARI

In dai matsalar ka a rayuwa itace rashin jari, ka kwantar da hankalin ka yau kakarka ta yanke saqa. Nasha jin mutane da dama na cewa matsalar da ta sanya suka kasa gudanar da wata sana’a da suke da ilimi a kanta shine rashin jari. Nikam na dade da ‘karyata wannan uzuri na su. Ba …

DALILIN DA YA SANYA AKE HANA AMFANI DA WAYAR SALULU A WASU GURARE NA MUSAMMAN

Guraren da aka hana amfani da waya suna da yawa amma zan dauki iya inda amfani da wayar ke da hatsari nayi takaitaccen bayani akai. ASIBITI Mutane kanyi kunnen-uwar-shegu ga dokar hana amafani da wayar salula a cikin asibiti saboda rashin sanin illar dake tattare da barin wayar a kunne a yayin da kake kusantar …

TARON HAZUQAN MATASAN DUNIYA

Kana da wani aiki ko Sana’a da kake wadda ke da tasiri wajen canza rayuwar al’umma? Gidauniyar ChangeMakersXchange ta shirya wani gaggarumin taro na duniya wadda zai baka damar tattanawa da mutane irin ka daga sassa daban na duniya. Gidauniyar zata dauki nauyin dukkan dawainiyar ka tun daga kudin jirgi da abinci zuwa kudin hotel …

GA WANI ABU AKAN MATAR SARKI… (2)

Idan bamu manta ba a tattaunawar mu ta farko mun fara kawo dalilan da suke Nuna cewa duk Wanda yace bashi da aikin yi shine ya zabi hakan, amma na fashimci cewa babbar matsalar shine karancin sanin yadda zamu sarrafa tunanin mu. Wannan ya Sanya naga dacewar na bijiro da wasu hanyoyi da mutum zai …

GA WANI ABU AKAN MATAR SARKI…(1)

Babbar matsalata a rayuwa shine, sai abu yayi shekara-da-shekaru yana yawo a cikin zuciya ta amma sai na rasa ta yadda zanyi bayani yadda mutane zasu fashimci haqiqanin abin da ke zuciyata. Yau na yunquro zan amayar da abin da na dade ina saqawa a zuciya ta. Yau kusan shekaru takwas kenan duk lokacin da …